Uzoamaka Otuadinma (an haifeta ranar 18 ga watan Disamba, 1990) ta kasance yar Nijeriya ce, kuma ƴar wasan taekwondo.[1][2] Ta yi gasa a cikin 73 kg kuma ta lashe lambar zinare a wasannin Taekwondo na Afirka da lambar tagulla a bugun 2019 da aka gudanar a Rabat .

Uzoamaka Otuadinma
Rayuwa
Haihuwa 18 Disamba 1990 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara

A gasar Commonwealth Taekwondo ta 2014 da aka gudanar a Edinburgh, ta lashe lambar tagulla. A shekara mai zuwa, ta halarci wasannin Afirka na 2015 a Brazzaville kuma ta lashe lambar zinare a cikin Matsakaicin Mata - 73 kg taron.

Manazarta

gyara sashe
  1. "TaekwondoData". TaekwondoData (in Turanci). Retrieved 2020-11-04.
  2. "Taekwondo - Uzoamaka Otuadinma (Nigeria)". www.the-sports.org. Retrieved 2020-11-04.