Uzi Yairi
Uzi Yairi (31 Yulin shekarar 1936 - 5 Maris, shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyar 1975A.c, Tel Aviv, Isra'ila) ya kasance kwamandan rukunin kwamandojin sojojin Isra'ila Sayeret Matkal. An kuma kashe shi ne a wani mataki na yaki da ta'addanci na kubutar da mutanen da 'yan ta'addar Falasdinawa suka yi garkuwa da su a otal din Savoy.[ana buƙatar hujja]
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Ramat Gan (en) ![]() |
ƙasa | Isra'ila |
Mutuwa |
Q124156525 ![]() |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Daliyah Yaʼiri (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | hafsa |
Aikin soja | |
Fannin soja |
Israel Defense Forces (en) ![]() |
Digiri |
Aluf mishne (en) ![]() |
Ya faɗaci |
Yom Kippur War (en) ![]() Suez Crisis (en) ![]() Six-Day War (en) ![]() War of Attrition (en) ![]() |
Yairi ya zama shugaban Sayeret Matkal a lokacin yana kuma da shekaru 31 kuma cikakken Kanar yana da shekaru 35 kacal a rayuwarsa. Ya kuma yi aiki a matsayin kwamandan brigade a lokacin yakin Yom Kippur, amma ya bar soja sakamakon raunin da ya sha a lokacin yakin.[1] Domin tunawa da shi, an sa masa suna moshav Ro'i . Sunan ne gajarta ce ga Ramat Uzi Yairi.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.jpost.com/Israel-News
- ↑ Vilnai, Ze'ev (1980). "Ro'i". Ariel Encyclopedia (in Hebrew). Vol. 8. Israel: Am Oved. p. 7404.