Usman Mu'azu furodusa ne jarumi a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood.[1] Fin-finan sa sannu ne wanda baza'a taba mantawa dasu ba a masana'antar. Sun yi tashe Kuma sun faɗakar har yanzun ana kallon su a maimaita kallo , yayi amfani da Manyan jarumai musamman a fim dinsa Mai suna "Dan Marayan Zaki"

Takaitaccen Tarihin Sa

gyara sashe

Cikakken sunan sa shine Usman Mu'azu jarumi ne Kuma furodusa ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood.

Fina-finai

gyara sashe

Ya fito a fina-finai da dama, wasu daga cikin fina-finan shi sun hada da.

  1. Hedimasta
  2. karangiya
  3. Yaki da jahilci
  4. Ga duhu ga haske
  5. Sarauta
  6. ga fili ga Mai Doki
  7. Maza da mata
  8. Dan marayan Zaki
  9. garba gurmi
  10. hangen nesa
  11. Ummi Adnan
  12. Ashabul kahfi
  13. Wuta da aljannah
  14. Bashin gaba
  15. Lantana

Manazarta

gyara sashe
  1. Gimba Yahaya, Haruna (6 June 2019). "Dalilin da na shiga harkar fim – Usman Mu'azu". Aminiya.ng. Retrieved 7 December 2024.