Barka da zuwa. gyara sashe

Sannu da taimako, dafatan zaka cigaba bazaka tafi ba, Ga User Group din mu, Hausa Wikimedians User Group da bukutan ka sanya sunanka domin tafiya tare, ganin cewa ba'abar kowa abaya ba, idan kana bukatan tambaya, zaka iya tambaya na anan Tambaya. Nagode The Living love (talk) 05:26, 17 ga Janairu, 2019 (UTC)Reply