Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Yasir Ramadan Gwale, an haife shi a kano a shekarar 1984, yayi yi rayuwata ta kuriciya a Kano. Sannan na fara karatu tun ina da kananan shekaru a makarantar Allon Malam Bello, Allah ya jikansa da gafara. Sannan na shiga makarantar Firamare ta Gwale Primary, daga nan na shiga karamar sakandare ta Warure dake Gwale inda na tafi babbar sakandare ta Unity School dake Karaye na kuma kammala a makarantar Kofar Nassarawa dake cikin birni Kano.


Bayan kammala sakandare na wuce makarantar share fage shiga jami'ah ta kano wato CAS, daga nan kuma na wuce zuwa Jami'ar kasa da kasa da ke Sudan inda na karanta tsumi da tanadi. Dan jin cikakken bayani dan gane da ni kuna Iya latsa nan