Marhaban lale.

Barka da zuwa, Wannan shafin na edita ne Kamar kowa. Ba kuma shafin Insakolopidiya bane.

Sunana umar ahmad, Ni Mazaunin Jihar Kaduna ne A Nigeria.

Ina taimakawa wajen gyare gyare musan man ma a Hausa Wikipedia da kuma sauran Wikis. Kaima zaka iya taimakawa Kamar yadda nikeyi

gyare gyare a Hausa wikipedia.

Nahalar ta wasu project da dama Wanda suka gabata awasu wurare kamar haka. kada ICT dakekantitin ahmadu bello way kaduna. dakuma wani a kada hive. da de sauran su