Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu.Barkanku da Zuwa shafina na Wikipedia,ni yar Nigeria ce kuma Hausa yarenane ,sunana umm khairat shekaruna ashirin da biyar,kuma inajinin dadin yin sauye-sauye awannan shafi an Hausa Wikipedia,sannan Ina iya karatu da rubutu kadan-kadan ta harcen turanci.