Muhammmad tijjani
sunana muhammad tijjani an haifeni agarin funtua jahar katsina state. an haifeni ne ashekara ta 1999,nayi karatun secondary school a unity s.s3 malumfashi bayan nagama nayi joining high institution a daya daga cikin reshen jami,ar ahmadu bello university zaria ana kiran makarantar abdullahi aminci college of advance studies funtua ina karanta guidance of councilling education to atakaice inaso na jawo hankalin alumma su san mahimmancin amfani da wikipedia hausa domin bada gudun muwarmu wajen bunkasa harshen hausa da kuma yin bayani akan wikipedia da hausa domin wadanda basa iya karanta yaran turanci su fahimci irin sakon gudun muwar dayake san bayarwa. sannan ina bada shawara dan allah duk wanda ya tashi bayar da wani gudun muwa yayi magana akan abinda me karantawa zai amfana dashi yayi magana akan abu me amfani wikipedia bawai iya browsing ne amfaninta ba kayi rubutu na ilimi wanda alumma zasu amfana dashi kamar labaran duniya,amfanin wani littafi domin mutane sunema dan su karu. wannan shine abinda nike so mutanen dake amfani da wikipedia suyi amfani dashi domin amfanar da alummar hasawa domin samun informaton me amfani da kuma littafi mai amfani domin dalibai yan makaranta.