Sunansa Mubarak Nasiru Nuhu shuwarin, haifaffen wani gari dake cikin shuwarin ƙaramar hukumar kiyawa jihar Jigawa Nigeria.

Shahararren matashin marubuci akan fannin tallata hajar ƴa'n siyasa da kuma rubutun saka kai domin abinda ya shafi matsalolin ƙasa da hanyar magancewa.

Shine shugaban wata ƙungiya mai women and youth initiative for moral awareness Jigawa state chapter (WAYMA)