Aslm da farko dai sunana ibrahim yunusa kuma ni mazaunin kasar nigeria ne a cikin jahar jigawa sannan ina rayuwa a wani gari mai suna TIBAKO nan ba da labari a kan shi wannan garin in sha ALLAHU.