Mixter peeh
Ya yi rajista 3 Disamba 2020
Muhammad Mustapha wanda aka fi sani da Mp, Mixter Peeh , zafi Wane Yaji, haifaffen Azare Katagum Jihar Bauchi Arewacin Nijeriya,Ma waki ne dake Hausa da Kuma Turance a hade wandan da ake kiransu da Hip-hop a turance.
An haifeshi a Shekara alif Dari Tara da da casa’in da takwas 1998 dayaga watan .
Ya fara waka a shekara ta dubu biyu da shabiyar 2015,
Wasu daga cikin wakokin sa da sukayi fice shine Tabiya,Am Back,Ubangida da dai sauransu kuma yafitar da Kundi guda daya a shekarar dubu biyu da shatara mai suna Hayaki, sannan yana kan aekin Sabon Kundinsa Mai suna sabon karni 2021 Wadda zai fita a shekaran dubu biyu da ashirin da daya 2021.[1]