Hussaini Mohammed

gyara sashe

Hussaini Mohammed an haife shi a karamar hukumar Potiskum dake jihar Yobe, yayi karatunsa a Potiskum tun daga makarantar firamare har zuwa kwalejin horas da malamai ta kasa dake garin Potiskum ya kuma yi diploma a fannin ilimin na'ura mai kwakwalwa (computer) a halin kuwa Yana karatun digiri dinsa na farko a garin na Potiskum, Jihar Yobe.

Hussaini yayi aikin Npower, yayi aikin koyarwa a makarantar Aliyu Ibn Abi Dalib Islamic Organization dake garin Potiskum, yayi aikin enumerating na FMARD, yanzu haka malamin makarantar Danfulani Foundation Secondary School ne dake parin Potiskum Kuma shine mataimakin shugaban makarantar (wato shine vice principal acad) sannan dan Kasuwa ne yana harkar sai da kayan masarufi (wato provissions)

Qungiyoyi

gyara sashe

Hussaini yana aikin da qungiyar Potiskum Writters Association (POWA) Kuma shine magatakar da na qungiyar, yana qungiyar marubuta ta jihar Yobe (wato Yobe Writters Association), Yana qungiyar Women and Youth Initiative for Moral Awareness (WAYIMA), Yana qungiyar Arewa Computer Library (ACL), sannan bugu da Kari shine yakafa qungiya mai suna Youth Initiative for Creativity and Self-reliance (YICAS).