ABINCIN GARGAJIYA

Abinci ne wanda iyaye da kakannin mu suka taso suna chi,kuma abinchi ne mai inganta jiki da kara kuzare da lafiya.Abinchin gargajiya sun hada da tuwo,zogale,dambu,pate dasauransu.