Mustapha Muhammad Ali

gyara sashe

Mustapha Muhammad Ali ne sunana. Na yi rubuce-rubuce a wajen wikipedia a harshen Hausa. Ina so na zamanto daya daga cikin masu bada gudumma a wannan fage yayin da kuma nake kokari karasa karatun degree na biyu a jami'ar Ahmadu Bello University, Zaria