Rayuwar karatuna

gyara sashe

sunanah Abdullah Abdul'azeez Sani, anhaifeni again ((mahuta)) karamar hukumar ((dandume)) local government ((katsina)) state, ((Nigeria)).

Nafara karatun primary agarin ((mahuta)), 2003 nagama primary 6  ashekarar 2009. nashiga secondary school 2009 agarin mahuta, nagamatane a 2012, awannan lokacine najona karatuna a wisdom international college  funtu'a , asa'ar danagama awannan lokacinne nafara neman admition, amakarantu daban daban harlokacin da allaha yqbqnisa ar samin admition a federal collage of education katsina