Abdulhamid lawan tikau
Ya yi rajista 2 Nuwamba, 2019
Suna na Abdulhamid lawan tikau, ni Dan yobe state ne a karkashin nangere local government amma an haife ni ne a wani gari a Bauchi state,sunan garin Bununu ranar lahadi shabiyar ga watan janairu sheka dubu daya da dari tara da tamanin da hudu 15/01/1984. Sunan mahaifina malam lawan grema ya rasu a 1998 a Maiduguri Amma mahaifiyar mu na raye a yanzu haka