Abdulazeez Alhassan marubuci ne sannan kuma mai tarjamar yaren Turanci zuwa Hausa. Yayi rubuce rubuce dayawa, wadanda suka fito a manyan jaridu.