Kwanzaa wani biki ne na Al'adu da ake yi duk shekara, ana fara bikin daga 26 ga watan Disamba zuwa daya ga watan Janairu na ko wace shekara. An kirkiri bikin a shekarar 1966 Wanda jajirtacen mai kare yancin Al'umma Maulana Karenga ya kirkira.


Maulana Karenga ya kirkira wannan Bikin saboda nuna Al'adu bakar fata na Afrika. Domin fito da Al'adu masu kyau