Une Fenêtre ouverte (fim)
Une Fenêtre overte fim ne game da abinda ya faru da gaske na shekarar 2005.
Une Fenêtre ouverte (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2005 |
Asalin harshe |
Yare Faransanci |
Ƙasar asali | Faransa da Senegal |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Khady Sylla |
Muhimmin darasi | mental health (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheZa a iya kwatanta hauka ? Shin zai yiwu a bayyana zafin da yake ciki? A shekarar 1994, lokacin da take shirin fadawa cikin rashin lafiya, Khady Sylla ta haɗu da Aminta Ngom, wacce ta nuna haukarta, ba tare da tsoron tsokana ba.
Kyauta
gyara sashe- Filmer a tout prix - Bruxelles 2006
- Vue sur les Docs - Marseille 2005