Ummul Darda
Umm al-Darda al-Kubra ( Larabci : أم الدرداء الكبرى) sahabiyar Annabi Muhammadu ce. Ta kasance fitacciyar malamar shari'a a karni na 7 a cikin Damascus. [1]
Ummul Darda | |
---|---|
Rayuwa | |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Abu Dardaa |
Yara |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | muhaddith (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Daya daga cikin dalibanta, Abd al-Malik bn Marwan, shi ne khalifan Umayyawa na 5. [2] Ya yi karatun fiqhu a wajen Umm al-Darda [3] Masanin tarihin musulmai ne akarni na 14 Ibn Khaldun ya ce, “ Abd al-Malik bn Marwan yana daya daga cikin manyan Khalifofin Larabawa da musulmai.Kuma ya bi sahun Umar bn Khattab, Amirul Muminai, wajen tsara al’amuran gwamnati.” [4]
Duba kuma
gyara sashe- Hafsa bint Sirin
- Ummul Darda as-Sughra
Manazarta
gyara sashe- ↑ Suleman, Mehrunisha; Rajbee, Afaaf. "The Lost Female Scholars of Islam". Emel magazine. Emel magazine
- ↑ Carla Power, "A Secret History", New York Times Magazine, 25 February 2007.
- ↑ Suleman, Mehrunisha; Rajbee, Afaaf. "The Lost Female Scholars of Islam". Emel magazine. Emel magazine.
- ↑ Montefiore, Simon Sebag (2012-05-17). Titans of the Middle East. Quercus Publishing. 08033994793.ABA.