Ummi Karama
Ummi Karama
Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato masana'antar kanniwud ta Hausa, ta Dade tana fim , Daukakarta ta soma ne a sadda ta bayyana a Shirin fim ɗin labarina Mai dogon zango, ta fito a fim din a asalin sunan ta.fim din shi ya haskaka ta a duniya, An zaɓe ta a matsayin gwarzuwar jaruma a shekarar 2022.
Takaitaccen Tarihin ta
gyara sashe[1]Ummi ƙarama kyakkyawar budurwa ce a masana'antar fim ta Hausa, Haifaffiyar jihar Kano , a yanzun haka jarumar tana da shekaru 27 a duniya Bata taɓa aure ba,an haife ta a watan afirilu shekarar 19976 a jihar Kano ,ta fito a fim din sanda Mai dogon zango, Amma anfi sanin ta da fim ɗin labarina.tayi karatun firamare da sakandiri a garin Kano,daga Nan ta faɗa masana'antar fim ,tayi fina finai zasu Kai Sha biyar a Masana'antar, Amma labarina shine ya haskaka ta.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-25. Retrieved 2023-07-25.
- ↑ https://naijaguards.com.ng/ummi-karama-biography-age-career-family-photos/ Archived 2023-05-22 at the Wayback Machine