Ugochukwu sunan Inyamurai ne. Fassarar ta ta zahiri ita ce “Mikiya ta Allah”, wadda ake fassara ta da “Kambin Allah” ko kuma “Tsarki na Ubangiji”- tun da rawanin sarakunan Inyamurai na gargajiya na yin ado da gashin wutsiyar mikiya.[1]

Ugochukwu
sunan gida
Bayanai
Suna a harshen gida Ugochukwu
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko

Maza masu wannan sunan

gyara sashe
  • Ugochukwu Amadi (an haife shi a shekara ta 1997), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Amirka
  • Ugochukwu Ihemelu (an haife shi a shekara ta 1983) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Amirka haifaffen Najeriya
  • Ugochukwu Monye (an haife shi a shekara ta 1983), ɗan wasan rugby na ƙasar Ingila
  • Ugochukwu Okoye (an haife shi a shekara ta 1981), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya
  • Emmanuel Ugochukwu Ezenwa Panther (an haife shi a shekara ta 1984), wanda aka fi sani da Manny Panther, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Scotland.
  • Michael Ugochukwu Stevens, wanda aka fi sani da Ruggedman, mawakin Najeriya
  • Ugochukwu Ukah (an haife shi a shekara ta 1984 a Parma), ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Italiya-Nigeria

Mata masu wannan suna

gyara sashe
  • Ugochukwu Oha (an haife shi a shekara ta 1982), ‘yar wasan ƙwallon kwando na Najeriya

Mutane masu wannan sunan iyali

gyara sashe
  • John Ugochukwu (an haife shi a shekara ta 1988) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya
  • Lesley Ugochukwu (an haife shi a shekara ta 2004), ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Faransa
  • Magalan Ugochukwu (an haife shi a shekara ta 1990), ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya
  • Mathias Ugochukwu (1926–1990), fitaccen ɗan kasuwan Najeriya[2]
  • Onyema Ugochukwu (an haife shi a shekara ta 1944),masanin tattalin arzikin Najeriya kuma ɗan siyasa

Duba kuma

gyara sashe
  1. Igbo names beginning with 'U'
  2. Tom G. Forrest, The advance of African capital: the growth of Nigerian private enterprise, International African Institute, Edinburgh University Press, 1994