Turke wannan kalmar na nufin abunda yake riƙe mutum ko dabba ya hanashi walwala.[1]

Misali gyara sashe

  • Aiki ya turke shi a ofis
  • Ali ya turke ragonsa

Manazarta gyara sashe

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.