Turba wannan kalmar na nufin bin abunda addini, ko magabata sukayi. Idan mutum yabi abunda iyaye, ko na gaba dashi suka umarceshi sai ace yabi turbar daidai, idan kuma yayi akansin haka sai ace ya saɓa turba.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.