Turai suna ne na mata wanda ake amfani a ƙasashenNajeriya da Nijar wanda aka fi sani da shi a tsakanin al'ummar Hausawa . Yana nufin " Bature ". [1]

Turai (suna)

Fitattun mutane masu suna

gyara sashe
  • Turai Yar'Adua (an haife shi a shekara ta 1957), matar tsohon shugaban Najeriya.
  1. "Turai in English | Translate.com". www.translate.com. Retrieved 2024-10-22.