Tunnel (fim, 2009)
Tunnel fim ne na shekarar 2009 wanda Jenna Bass ya bada umarni.[1][2]
Tunnel (fim, 2009) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2009 |
Asalin suna | The Tunnel |
Asalin harshe |
Afrikaans Turanci Yaren Shona Harshen Arewacin Ndebele |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 25 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Jenna Bass |
External links | |
Takaitaccen bayani gyara sashe
An shirya fim din a Matabeleland a shekarun 80s, shirin na The Tunnel na bayanin matashiya Elizabeth, wacce ke son ƙirƙira dogayen tatsuniyoyi. Lokacin da ta isa sansanin mayakan da ke neman taimako, dole ne Elizabeth ta ba da labarinta mafi girma, labari game da ƙauyenta, baƙi, fatalwa, ranar da mahaifinta ya haƙa rami zuwa birni da tafiyarta don nemansa. Yayin da take bayar ds labarin, Elizabeth ta shiga neman gaskiya, tana haɗa gaskiya da ruɗu.
Nassoshi gyara sashe
- ↑ "Filmmaker Magazine | Sundance Responses". Retrieved 2023-04-30.
- ↑ Mundell, Ian (2010-07-27). "Durban fest taken with 'Tok'". Variety (in Turanci). Retrieved 2023-04-30.