Tumatir
(an turo daga Tumaturi)
Tumatir,ko tumatiri ko tumaturi[1] Tomato kayan lambu ne da ake amfani da shi wajen hada kayan abinci[2] ko kayan miya. Akan sarrafa tumaturi izuwa nau'i na leda ko gwangwani. Kanfanunuwan da suke sarrafa tumaturi sun hada da Erisco Foods Limited, The morning star company, da sauran su.
Tumatir | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Solanales (en) |
Dangi | Solanaceae (en) |
Tribe | Solaneae (en) |
Genus | Solanum (en) |
jinsi | Solanum lycopersicum Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso | tumatur da tomato juice (en) |
Tarihi
gyara sasheTarihi ya bayyana tumaturi an dade ana amfani dashi a wajen abinci duk da akwai yan kunan da basa iya noma shi.
Abinda ake da tumaturi.
gyara sasheShi dai n gaba daya ana amfani da shi ne wajen abinci walau danyen shi ko kuma busasshen shi. [3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.vanguardngr.com/2024/06/rising-cost-of-tomato-households-adopt-weird-alternatives-to-make-stew/amp/&ved=2ahUKEwjczYTilvmGAxXTTEEAHUAHC5QQyM8BKAB6BAgFEAI&usg=AOvVaw21N-xcdRTLb5yKCszrP6H5
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.bbc.com/hausa/articles/c900485kzkgo.amp&ved=2ahUKEwju0eell_mGAxW9V0EAHQk4BIwQyM8BKAB6BAgMEAI&usg=AOvVaw0O6-X6dTS1oqursusjeBNf
- ↑ https://www.healthline.com/nutrition/foods/tomatoes