Tukunya
Italic text
Tukunya | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | pot (en) da cookware and bakeware (en) |
Tukunya:
Tukunya wani abu ne da ake yinshi da yumbu, yumbu, karfe, ko wasu kayan, kuma ana amfani dasu don dafa abinci, koh tafasa ruwa koh wani nau’in abubuwan abun ci na amfani kuma ana iya adana kayan abinci. tukunya na iya zuwa da siffofi daban daban dare da fasali irinsu hannu marfi wasu manyan tukwanen ma suna zuwa hadda kafafu.
Asalinta da amfaninta
gyara sasheAsali dai tukunya ta samo asali ne daga tukunyar kasa domin har yanzu wasu na amfani da tukunyar kasa musamman a karkara.
Ana amfani da tukunya wajen;
- Dahuwa
- Aje ruwa
- Al`ummar Hausawa na amfani da ita wajen binne mamaci/gawa
Ire-iren tukunya
gyara sashe- Tukunyar karfe
- Tukunyar Laka/yumbu
- Tukunyar sulba