Tsibirin Melanesia
Tsibirin Melanesia yanki ne na Melanesia a cikin Oceania.
Tsibirin Melanesia | |
---|---|
Labarin ƙasa | |
Kasa | Sabuwar Gini Papuwa da Tsibiran Solomon |
Tana gabas da tsibirin New Guinea,daga Bismarck Archipelago zuwa New Caledonia.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Steadman, 2006. Extinction & biogeography of tropical Pacific birds