Tsibirin Hatiya
Tsibirin Hatiya tsibiri ne a arewacin Bay na jihar Bengal da ke kasar Bangladesh, a bakin kogin Meghna. Tsibirin ya fada ƙarƙashin Hatiya Upazila na Gundumar Noakhali. Tsibirin yana da yanki na 480 km 2. Sauran manyan tsibirai na cikin wannan yanki sune tsibirin Bhola (wanda shine mafi girma) da tsibirin Manpura . Duk waɗannan tsibirai suna da yawan jama'a. Yana yawan fuskantar batun mahaukaciyar guguwa da raƙuman ruwan teku masu halakarwa.
Tsibirin Hatiya | |
---|---|
General information | |
Yawan fili | 371 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 22°15′31″N 91°06′49″E / 22.258597°N 91.113739°E |
Kasa | Bangladash |
Territory | Chattogram Division (en) |
Flanked by | Bay of Bengal (en) |
Hydrography (en) |
A shekara ta 2015, gwamnatin Bangaladash ta yanke shawarar mayar da wasu Musulman Rohingya zuwa tsibirin Hatiya.
Al'adu gyara sashe
Fim din Abdullah Al Mamun na karshe "Doriya Parer Doulati" ya dogara da rayuwa a Tsibirin Hatia. dwip Unnayan Sangstha.
Manazarta gyara sashe
22°40′N 91°00′E / 22.667°N 91.000°EPage Module:Coordinates/styles.css has no content.22°40′N 91°00′E / 22.667°N 91.000°E