Tsibiran Andaman da Nicobar

Tsibiran Andaman da Nicobar
Wandoor Beach Andaman 4160169.JPG
union territory of India
bangare naSouth India Gyara
farawa1 Nuwamba, 1956 Gyara
native labelअंडमान और निकोबार द्वीप, அந்தமான் Gyara
yaren hukumaHarshen Hindu, Tamil, Nicobarese languages Gyara
nahiyaAsiya Gyara
ƙasaIndiya Gyara
babban birniPort Blair Gyara
located in the administrative territorial entityIndiya Gyara
coordinate location11°40′48″N 92°46′12″E Gyara
geoshapeData:India/Andaman and Nicobar Islands.map Gyara
twinned administrative bodyHonolulu County Gyara
official websitehttps://www.andaman.gov.in/ Gyara
category for mapsCategory:Maps of Andaman and Nicobar Islands Gyara

Tsibiran Andaman da Nicobar yanki ne, da ke a ƙasar Indiya, tsakanin tekun Bengal da tekun Andaman. Yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 8,249 da yawan jama’a 380,520 (in ji ƙidayar shekarar 2012). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin yanki da birnin mafi girman yanki Port Blair ne. Devendra Kumar Joshi shi ne laftanan-gwamnan yankin.

Taswirar tsibiran Andaman da Nicobar.