Tshepo Ngwane (21 Yuli 1976 - 27 Oktoba 2015) ɗan wasan Afirka ta Kudu ne wanda ya shahara saboda rawar da ya taka a matsayin Thiza a cikin jerin wasan kwaikwayo na gidan talabijin na Afirka ta Kudu Yizo Yizo.[1]

Tshepo Ngwane
Rayuwa
Haihuwa Ermelo (en) Fassara, 21 ga Yuli, 1976
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa Soweto (en) Fassara, 27 Oktoba 2015
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm3472639

Manazarta

gyara sashe
  1. "Tshepo Ngwane | TVSA". tvsa.co.za. Retrieved 2015-11-01.