Leandro trossard an haifeshi a 4 ga watan disambar shekarar 1994 ),haifafen dan kasar Belgium Ne ,kuma kwararen dan kwallo Wanda yake buka kwallo da kungiyar arsenal wace take gasar firimiya ta kasar ingila.

Rayuwar Farko gyara sashe

Trossard an haifeshi a garin linbug dake kasar Belgium a shekarar 1994,yana, da Yar uwa guda data

Ayyukan shi gyara sashe

trossard ya Fara bugs kwallon Sa a shekarar 2010, da wata kungiya ta matasa KRC Geng ,inda yasamu Karin matsayi zuwa matakin kwararu a shekarar 2010, trossard yasamu kwallu balls da damage sanan kuma yaje zaman aro da dama a wash kungiyayi da suka had a da lommel united

A shekarar 2019 ,ya kulla yarjejeniya da kungiyar brighton hove albion ta kasar ingila inda ya basu gudumuwa sosai daga bisani a shekarar 2023 ya koma kungiyar kwallon kafa ta arsenal ya lokacin musayar yan wasa na watan janairu.

Ayyukan da yayiwa kasar shi gyara sashe

Trossard ya samu gurbi wakiltar kasar sji a shekarar 2018,jnda mai horaswa roberto matines ya saka shi a wasani da dama ,in da trossard uasamu rauni a wani wasa da suka buga da kasar denmark, a watan maris shekarar 2019, trossard ya samu damar wakiltar kasarki a gasani daban daban wanda suka hada da gasar cin kofin duniya na shekarar 2022.

Rayuwarshi ta sirri gyara sashe

Trossard yakuka alaka Mai tsawo da budurwarsa mai suna laura hilven tun shekarar 2014, inda suka yi aure a shekarar 2019 mkuma haifi yara guda biyu thiago da ameodo wanda aka haifa a shekarar 2017 da kuma shekarar 2023 a takaice.

Nasarorinshi gyara sashe

Genk

•Belgian first division A shekarar 2018-2019

•Belgion cup 2013-2014

Arsenal

FA Community shield 2023

Manazarta gyara sashe

1-https://www.premierleague.com/news/2470630

2-https://www.premierleague.com/players/20486/Leandro-Trossard/overview