Towards Glory
Nahwa al-Majd listen ⓘ ( Larabci: نحو المجد, Naḥw al-Maġd, Toward Glory ) wani fim ne na soyayya na ƙasar Masar da aka shirya shi a shekara ta 1949 wanda Hussein Sidqi ya jagoranta wanda kuma ya fito a matsayin jarumi Khalid, a cikin fim ɗin. [1] Faten Hamama da Kamal Al-Shennawi suma sun taɓa zama taurari a cikin Nahwa al-Majd a matsayin Suhair da mahaifin Khalid.[2]
Towards Glory | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1948 |
Asalin suna | نحو المجد |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | romance film (en) |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Hussein Sedki (en) |
'yan wasa | |
Faten Hamama (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
Labarin fim
gyara sasheBayan mahaifin Khalid ya watsar da danginsa saboda wata mace, sai ya fara soyayya da Suhair, abokiyarsa. Yana gwagwarmayar don shawo kan ƙalubalen da yake kansa kuma saboda haka ya sami nasarar kammala karatunsa a makarantar lauya. Bayan ya yanke shawarar fara aiki a gonar da dangin Suhair suka mallaka, wata dangantaka ta yi tsami tsakaninsa da mahaifin Suhair. Khalid ya samu nasara a shari'ar, a karshe ya auri Suhair wanda ta goyi bayansa gaba ɗaya.[3]
'Yan wasa
gyara sashe- Hussaini Sedqi a matsayin Khalid
- Faten Hamama a matsayin Suhair
- Kamal Al-Shennawi a matsayin mahaifin Khalid
- Ahmed Allam
- Mimi Chakib
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ elcinema
- ↑ Film summary, Faten Hamama's official site. Retrieved on December 30, 2006.
- ↑ Film summary, Faten Hamama's official site. Retrieved on December 30, 2006.