Toulou Kiki
Toulou Kiki (an haife ta ranar 1 ga watan Janairun shekarar 1983) jaruma kuma mawakiya yar kasar Nijar ce. An zabe ta a matsayin fitacciyar jarumar fim ta Afrika wato gasar Africa Movie Academy Award for Best Actress in a Supporting Role saboda fim din da tayi maisuna Timbuktu a shekarar 2014.
Toulou Kiki | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Agadez, 1 ga Janairu, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Nijar |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da mawaƙi |
Kayan kida | murya |
IMDb | nm6158234 |
Tashe
gyara sasheA shekarar 2014 ta baiyana da suna "Satima" a fim din Timbuktu.[1] Fitar da ta bata damar zama shiga gasar fina-finai a Afrika gasar 11th Africa Movie Award inda tayi rashin nasara a hannun Hilda Dokubo.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Timbuktu review – a cry from the heart". Guardian. 2015-05-28. Retrieved 2017-11-11.
- ↑ Izuzu, Chidumga (2017-06-22). "Queen Nwokoye, Ini Edo, Joselyn Dumas battle for 'best actress' award". Pulse. Archived from the original on 2018-04-18. Retrieved 2017-11-11.