Tomorrow, Algiers?
Gobe Algiers? ( French: Demain, Alger? ) Fim ne da a kayi shi a shekarar 2011 na ƙasar Aljeriya wanda Amin Sidi-Boumédiène ya ba da umarni.[1][2]
Tomorrow, Algiers? | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2011 |
Asalin suna | Demain, Alger ? da غدا، والجزائر؟ |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Aljeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 20 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Amin Sidi-Boumédiène |
External links | |
Labarin fim
gyara sasheMatasan Aljeriya huɗu sun fuskanci zaɓin da wata hanya ko wata zai sanya rayuwarsu ta har abada: tashi zuwa Turai ko zanga-zanga a kan tituna. Ɗaya daga cikinsu zai tafi Turai, ya san cewa zai bar kasarsa, watakila don alheri, kuma ba zai kara ganin abokansa ba; sauran za su shiga zanga-zangar. Ga alama juyin juya halin Larabawa na bara, amma a hakikanin gaskiya fim ɗin yana nuni ne da jajibirin wani gagarumin boren jama'a, wanda aka yi a Aljeriya a shekarar 1992. [3]
Kyaututtuka
gyara sasheFim ɗin ya lashe kyautar mafi kyawun furodusa daga ƙasashen Larabawa a bikin Fim na Abu Dhabi 2011.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Tomorrow, Algiers? / Demain, Alger?". Zagreb Film Festival. Archived from the original on 18 August 2016. Retrieved 22 March 2012.
- ↑ Smith, Ian Hayden (2012). International Film Guide 2012. p. 56. ISBN 978-1908215017.
- ↑ African, Asian and Latin American Film Festival - Milan - 22nd edition (license CC BY-SA)
- ↑ "Short Film Competition". SANAD. Archived from the original on 3 November 2020. Retrieved 17 September 2020.