Titus Uba (an haife shi 25 Satumba 1965) ɗan siyasan Najeriya ne wanda a halin yanzu yake rike da mukamin kakakin majalisar dokokin jihar Benue tun watan Agusta 2018. Uba yana wakiltar mazabar Kyan a majalisar dokokin jihar. Kasancewarsa shugaban majalisar ya biyo bayan kada kuri'ar rashin amincewa da tsige tsohon kakakin majalisar, Terkimbi Ikyange. A shekarar 2019, an sake zaben Uba a matsayin kakakin majalisar dokokin jihar Benue karo na 9.

Titus Uba
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.