Tito ( Larabci: تيتو‎ ) wani fim ne na ƙasar Masar wanda aka yi a shekarar 2004. Taurarin shirin sun haɗa da Ahmed El Sakka, Hanan Tork, Amr Waked, Ashraf Dwedar, da Khaled Saleh . Tarek Al Eryan ne ya ba da Umarni shirin. Fim ɗin yana magana ne game da wani mai laifi wanda tun yana ƙarami, bai sami kowa ko wani abu da zai taimake shi ko ɗora shi akan hanya ba, hakan ne silar mai da shi mugu, amma mai kirki, mai laifi.

Tito (fim na 2004)
Asali
Lokacin bugawa 2004
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara action film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Tarek Alarian (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Tarek Alarian (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Hesham Nazih
External links

Yan wasan kwaikwayo

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe