Timor Tsibiri ne wanda yake a ƙarshen tsibiran Malay, Kudancin kogin Timor. An rab shi gida biyu tsakanin ƙasa mai cin gashin kanta ta

Timor
General information
Gu mafi tsayi Tatamailau (en) Fassara
Height above mean sea level (en) Fassara 2,963 m
Tsawo 476 km
Fadi 102 km
Yawan fili 30,777 km²
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 9°05′S 125°05′E / 9.08°S 125.08°E / -9.08; 125.08
Bangare na Timor archipelago (en) Fassara
Lesser Sunda Islands (en) Fassara
Kasa Indonesiya da Timor-Leste
Flanked by Timor Sea (en) Fassara
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Sunda Islands (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Topography of Timor
Satellite image of Timor


Faɗin tsibirin yana da murabba'in mil 11,883 (kilomita 30,777). Sunan shine bambance-bambancen timur, Malay don "gabas"; ana kiransa ne saboda yana gabas ƙarshen jerin tsibirai.

9°14′S 124°56′E / 9.233°S 124.933°E / -9.233; 124.933

Manazarta gyara sashe