Tilo
kirge a nahwu
Tilo Cikakkiyar kalmar Hausa ce,Hausawa na cewa Tilo ne idan abu ya kasance kwara-daya tal, idan kuma sunada yawa daga biyu zuwa sama suna kiranshi da Jam'i, misali: Kalmar Kwai Tilo ce, Jam'in ta kuma ana cewa Kwai-kwaye ko kuma Kwayaye.
![]() | |
---|---|
grammatical number (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
form (en) ![]() |
Hannun riga da |
plural (en) ![]() |