Jam'i asali kalmar Larabci ne, aka aro ta a yaran Hausa, ( Aran Kalma ), a Hausance tana nufin Abubuwa da yawa da ya fara daga biyu zuwa sama.in kuma daya ne to ana cewa Tilo.misali: Kalmar Kwai tTilo ce, Jam'in kuma ana cewa Kwai-kwaye ko kuma Kwayaye.

Kwai-kwaye

Diddign bayaniGyara