Tian Shan
Tian Shan [lower-alpha 1] babban tsari ne na jerin tsaunuka a tsakiyar Asiya . Dutse mafi tsayi shine Jengish Chokusu, a 7,439 metres (24,406 ft) babba Yankin gabashin jerin ya zama wurin tarihi na UNESCO a cikin shekarar 2013. [1] Ɓangaren yamma a Kazakhstan, Uzbekistan, da Kyrgyzstan ya zama Wurin Tarihi na Duniya a shekara ta 2016. Hanyoyin suna kusa da kan iyaka da Sin
Tian Shan | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Gu mafi tsayi |
Jengish Chokusu (en) ![]() |
Height above mean sea level (en) ![]() | 7,439 m |
Tsawo | 2,500 km |
Fadi | 400 km |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Geographic coordinate system (en) ![]() | 42°02′15″N 80°07′31″E / 42.0375°N 80.1253°E |
Kasa | Kyrgystan, Kazakystan, Sin da Uzbekistan |
Territory | Kyrgystan, Kazakystan da Sin |
Geology | |
Period (en) ![]() |
Devonian (en) ![]() |
da Kirgizistan, kuma ya miƙa zuwa yamma. Tsohuwar hanyar siliki ta Arewa tana kan gaba kusa da tsaunin dutse don mutane suyi tafiya tsakanin Asiya ta Gabas da Gabas ta Tsakiya . Zasu bi tsaunin lokacin da zasu bi ta Hamada Taklamakan .
Manazarta Gyara
Bayanan kula Gyara
- ↑ Chinese: 天山; pinyin: Tiānshān, Dungan: Тянсан, Tiansan; Old Turkic: 𐰴𐰣 𐱅𐰭𐰼𐰃, Tenğri tağ; Turkish: Tanrı Dağı; Mongolian: Тэнгэр уул, Tenger uul; Uighur: تەڭرىتاغ, Tengri tagh, Тәңри тағ; Kazakh: Тәңіртауы / Алатау, Táńirtaýy / Alataý, تٵڭٸرتاۋى / الاتاۋ; Kyrgyz: Теңир-Тоо / Ала-Тоо, Teñir-Too / Ala-Too, تەڭىر-توو / الا-توو; Uzbek: Tyan-Shan / Tangritog‘, Тян-Шан / Тангритоғ, تيەن-شەن / تەڭرىتاغ