Thompson Salubi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Thompson Adogbeji Salubi ya kasance dan Najeriya diarist, masanin tarihi kuma dan siyasa wanda ya kasance shugaban kungiyar cigaban Urhobo na tsawon shekaru ashirin. Salubi ya rubuta rubuce-rubuce game da tarihin yammacin Neja Delta kuma shi ne muhimmin batu na tarihin mutanen Urhobo a farkon lokacin mulkin mallaka. Wasu daga cikin rubuce-rubucensa Peter Ekeh ne ya gyara su kuma ya buga a matsayin littafin T.E.A. Salubi: Shaida ga Mulkin Mallaka na Burtaniya a Urhoboland da Najeriya ta Urhobo Historical Society a 2008.
Thompson Salubi | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |