Thomas Fontaine
Thomas Fontaine (an haife shi a ranar 8 ga watan May shekarar alif dari tara da casa'in da daya 1991) kwararren Dan wasan kwallon kafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kungiyar kwallon kafa ta TFF First League Gençlerbirliği.[1] An haife shi a yankin Réunion na Faransa, Fontaine yana wakiltar ƙungiyar ƙasa ta Madagascar a duniya.[2]
Thomas Fontaine | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Saint-Pierre (en) , 8 Mayu 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 5 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 184 cm |
Aikin kulob
gyara sasheFontaine ya fara wasan sa a ranar 30 ga watan Yuli 2012, ya shigo a matsayin wanda zai maye gurbin Yacoub Meite a 4-0 da aka doke Monaco.
A ranar 29 ga watan Janairu 2022, Fontaine ya sanya hannu a kulob din Nancy. [3]
Bayan dan gajeren lokaci tare da Beroe a Bulgaria, Fontaine ya koma kungiyar TFF First League Gençlerbirliği akan yarjejeniyar shekara daya da rabi a ranar 10 ga watan Janairu 2023.[4]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheFontaine ya wakilci tawagar kasar Faransa U21 a gasar cin kofin duniya ta FIFA U-20 na shekarar 2011.[5] Fontaine ya fara bugawa Madagascar wasa a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika na shekarar 2019 da Sudan a ranar 9 ga watan Yuni 2017.[6] Ya wakilci tawagar kasar a gasar cin kofin kasashen Afrika na shekarar 2019.
Kididdigar sana'a
gyara sashe- As of 30 June 2019
Club | Season | League | Coupe de France | Coupe de la Ligue | Total | |||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Lyon B | 2008–09 | CFA Group B | 20 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 20 | 1 |
2009–10 | 10 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 10 | 0 | ||
2010–11 | 26 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 26 | 0 | ||
2011–12 | 21 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 21 | 0 | ||
Total | 77 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 77 | 1 | ||
Tours | 2012–13 | Ligue 2 | 21 | 0 | 0 | 0 | 2 | 0 | 23 | 0 |
2013–14 | 34 | 0 | 0 | 0 | 3 | 0 | 37 | 0 | ||
2014–15 | 0 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 1 | 0 | ||
Total | 55 | 0 | 0 | 0 | 6 | 0 | 61 | 0 | ||
Auxerre | 2014–15 | Ligue 2 | 26 | 0 | 8 | 0 | 0 | 0 | 34 | 0 |
2015–16 | 7 | 0 | 0 | 0 | 2 | 0 | 9 | 0 | ||
Total | 33 | 0 | 8 | 0 | 2 | 0 | 43 | 0 | ||
Clermont | 2016–17 | Ligue 2 | 34 | 1 | 1 | 0 | 2 | 0 | 37 | 1 |
2017–18 | 35 | 0 | 0 | 0 | 2 | 0 | 37 | 0 | ||
Total | 69 | 1 | 1 | 0 | 4 | 0 | 74 | 1 | ||
Reims | 2018–19 | Ligue 1 | 7 | 0 | 2 | 0 | 1 | 0 | 10 | 0 |
Career total | 241 | 2 | 11 | 0 | 13 | 0 | 265 | 2 |
Ƙasashen Duniya
gyara sashe- As of matches played on 20 September 2019[7]
Tawagar kasa | Shekara | Aikace-aikace | Manufa |
---|---|---|---|
Madagascar | 2017 | 2 | 0 |
2018 | 5 | 0 | |
2019 | 7 | 0 | |
Jimlar | 14 | 0 |
Girmamawa
gyara sasheLorient
- Ligue 2 : 2020
Auxerre
- Coupe de France : wanda ya zo na biyu: 2015
Umarni
- Order na Knight na Madagascar : 2019
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Gençlerbirliği'mizden Defansa ve Orta Sahaya Takviye" (in Turkish). Gençlerbirliği. 10 January 2023.
- ↑ "Thomas FONTAINE: «J'ai toujours cru en ce rêve depuis que je me suis lancé dans le football…»" . kreyoldiaspower.net.
- ↑ "C'est OK pour Fontaine" (Press release) (in French). Nancy. 29 January 2022. Retrieved 12 February 2022.
- ↑ "Gençlerbirliği'mizden Defansa ve Orta Sahaya Takviye" (Press release) (in Turkish). Gençlerbirliği. 10 January 2023.
- ↑ Joueur - Thomas FONTAINE - FFF" .
- ↑ "Madagascar Roster - International Friendlies - 2017 Team Roster" . www.foxsports.com .
- ↑ Samfuri:NFT
Hanyoyin hadi na waje
gyara sashe- Thomas Fontaine at FootballDatabase.eu
- Thomas Fontaine profile at Foot-National.com
- Thomas Fontaine – French league stats at LFP – also available in French
- Thomas Fontaine at Soccerway