The Young Girl (fim)
The Young Girl ( Den muso ) fim ne na shekarar 1975 na ƙasar Mali, wanda Souleymane Cissé ya bada Umarni.
The Young Girl (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1975 |
Asalin harshe | Harshen Bambara |
Ƙasar asali | Mali |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 88 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Souleymane Cissé (mul) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Souleymane Cissé (mul) |
Samar | |
Editan fim | Andrée Davanture (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Mali |
External links | |
Sharhi
gyara sasheAna yi wa budurwar bebe fyaɗe kuma ta samu juna biyu dalilin hakan, tare da fuskantar kyara daga danginta. Fim ɗin ya zayyana yanayin zamantakewa/tattalin arziki a biranen Mali a shekarun 1970, musamman dangane da yadda ake kula da mata.