The Witches of Gambaga
The Witches of Gambaga Documentary fim ne da aka shirya shi a shekarar alif dubu biyu da goma sha daya 2011 na ƙasar Ghana wanda Yaba Badoe ya bada umarni kuma Amina Mama ta shirya.[1][2][3][4]
The Witches of Gambaga | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2011 |
Ƙasar asali | Ghana |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Yaba Badoe |
External links | |
witchesofgambaga.com | |
Specialized websites
|
Labarin fim
gyara sasheMatan al’ummomi daban-daban ana zarginsu da zama matsafa a wajen iyalansu da kuma yadda suke yaƙar gwagwarmayar al’ummarsu da yankunan su a sansanin matsafa.[5][6][7]
Tarihin kirkira
gyara sasheA cikin shekarar alif dubu biyu da goma sha daya 2011, fim ɗin ya shiga cikin Rio de Janeiro International Film Festival.[8] A cikin shekarar alif dubu biyu da goma sha biyu 2012, an nuna shi a bikin Fim ɗin Mata na London.[9]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "'The Witches of Gambaga': A documentary by Yaba Badoe – The African Women's Development Fund (AWDF)". awdf.org. Retrieved 2020-01-27.
- ↑ Akudinobi, Jude G. (2012-09-26). "The Witches of Gambaga (review)". African Studies Review (in Turanci). 55 (2): 195–196. doi:10.1353/arw.2012.0038. ISSN 1555-2462. S2CID 140919074.
- ↑ "Witches of Gambaga | Kanopy". www.kanopy.com. Retrieved 2020-01-27.
- ↑ Sokari Ekine, Sokari. "Review: The Witches of Gambaga" (PDF). Feminist Africa 16. Archived from the original (PDF) on 2023-09-03. Retrieved 2024-02-17.
- ↑ hazco.co.uk. "The Witches Of Gambaga". www.journeyman.tv (in Turanci). Retrieved 2019-10-19.
- ↑ The Witches of Gambaga, retrieved 2019-10-19
- ↑ "VIDEO: The witches of Gambaga". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-10-19.
- ↑ "Veja a lista de filmes confirmados no Festival do Rio 2011". O Globo. October 31, 2011. Retrieved October 20, 2019.
- ↑ Bartholomew, Emma (November 15, 2012). "Grannies who take up kung-fu to avoid rape and witch camps: the London Feminist Film Festival in Hackney will deliver disturbing exposes". Hackney Gazette. Archived from the original on October 20, 2019. Retrieved October 20, 2019.