The Wife of an Important Man
The Wife of an Important Man ( Larabci: زوجة رجل مهم, fassara. z awgat ragol mohim) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Masar da aka shirya shi a shekara ta alif dubu daya da dari tara da tamanin da takwas 1988 wanda Mohamed Khan ya jagoranta kuma ya bada umarni. Fim ɗin Ahmad Zaki da Mervat Amin sun haɗa da tarihin tashi da faduwar dan sanda a zamanin Anwar El Sadat. Yana ɗaya daga cikin darin farko 100 na fina-finan Masar.[1]
The Wife of an Important Man | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1988 |
Asalin suna | زوجة رجل مهم |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 115 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mohamed Khan (en) |
'yan wasa | |
External links | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheLokacin da Mona ta auri Hisham ɗan sanda mai mutunci, sai ta gano akwai wani abu a tare dashi fiye da abin da yake nunawa mutane.[2]
'Yan wasa
gyara sashe- Ahmad Zaki a matsayin Hesham
- Mervat Amin a matsayin Mona
- Abdel Halim Hafez a matsayin Himself (archive footage)
- Hassan Hosny
- Zizi Mustafa
- Nahed Samir
liyafa
gyara sasheTa sami lambar yabo ta Azurfa a bikin fina-finai na Damascus a shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da bakwai 1987,[3] kuma an nuna ta a gasar gasa a bikin fina-finai na Moscow na ƙasa da ƙasa karo na goma sha biyar 15 a shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da bakwai 1987. Har ila yau, an nuna shi a cikin Montreal, Valencia, Tetouan, Digne, Istanbul da Nantes Film Festivals a shekarun 1987 da 1988.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Top 100 Egyptian Films (CIFF)". IMDb. Retrieved 2021-09-05.
- ↑ "Top 100 Egyptian Films (CIFF)". IMDb. Retrieved 2021-09-05.
- ↑ "15th Moscow International Film Festival (1987)". MIFF. Archived from the original on January 16, 2013. Retrieved 2013-02-18.