The Tale of How (fim)
The Tale of How fim ne na shekarar 2006 na Afirka ta Kudu.
The Tale of How (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2006 |
Asalin suna | The Tale of How |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Jannes Hendrikz (en) Ree Treweek (en) Markus Wormstorm (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Markus Wormstorm (en) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Markus Wormstorm (en) |
External links | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheWata katuwar dorinar ruwa da bishiyar da ke tsirowa a kansa yana cinye dodon da ke zaune a wurin.
Kyauta
gyara sashe- Woodstock Film Festival 2006 - Honorary Mention[1]
- Byron Bay International Film Festival 2008 - Best Animation
Manazarta
gyara sashe- ↑ "2006 Woodstock Film Festival Awards announced". www.woodstockfilmfestival.com. Retrieved 2018-09-12.