The Soul That Brays (Faransanci: Âme qui brait, Larabci: نهيق الروح) fim ne da aka shirya shi a shekarar 1984 na Morocco wanda Nabyl Lahlou ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1][2][3][4]

The Soul That Brays
Asali
Ƙasar asali Moroko
Characteristics

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Ta hanyar mummunan makoma na wani tsohon mayaki, jaki ya ba da labarin 'yan ƙasar da suka shiga gwagwarmayar yaki da hukumomin Faransa a lokacin gudun hijira na Sarki Mohammed V, da kuma na mayaudara waɗanda suka haɗa kai da 'yan mulkin mallaka don zama masu arziki.[5][6][7]

'Yan wasa

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-16.
  2. "Films | Africultures : Âme qui brait (L')". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.
  3. "Africiné - Âme qui brait (L')". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.
  4. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  5. Carter, Sandra Gayle (2009-08-16). What Moroccan Cinema?: A Historical and Critical Study, 1956D2006 (in Turanci). Lexington Books. ISBN 978-0-7391-3187-9.
  6. Armes, Roy (2005). Postcolonial Images: Studies in North African Film (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-21744-8.
  7. Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66252-4.