The Sixth Day (film)
The Sixth Day (wanda kuma aka fi sani da: Al-yawm al-Sadis)[1] fim ɗin barkwanci ne da wasan kwaikwayo na Masar da aka shirya shi a shekara ta 1986 wanda Youssef Chahine ya jagoranta kuma ya bada umarni.[2] Fim ɗin ya ƙunshi Dalida, Mohsen Mohieddin, Shwikar, Hamdy Ahmed da Salah El-Saadany a cikin manyan ayyuka.[3]
The Sixth Day (film) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1986 |
Asalin suna | The Sixth Day da اليوم السادس |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra da Faransa |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy drama (en) da drama film (en) |
During | 106 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Youssef Chahine (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Youssef Chahine (en) |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa |
Alain Benguigui (mul) Thomas Verhaeghe (en) |
Editan fim | Luc Barnier (mul) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Omar Khairat (en) |
Director of photography (en) | Mohsen Nasr (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Misra |
External links | |
'Yan wasa
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Film About Six-day War Is Honored". latimes.com. Retrieved 2017-09-28.
- ↑ "Youssef Chahine". theguardian.com. Retrieved 2017-09-28.
- ↑ "The Sixth Day". filmaffinity.com. Retrieved 2017-09-28.
- ↑ "Egypt's cinematic gems: The Sixth Day". madamasr.com. Retrieved 2017-09-28.
- ↑ "The Sixth Day 196 film". elcinema.com. Retrieved 2017-09-28.
- ↑ "Friday Films: 'The Sixth Day,' Based on a Novel by Andrée Chedid". arablit.org. Retrieved 2017-09-28.
- ↑ "The Sixth Day A Feature film by Youssef Chahine". unifrance.org. Retrieved 2017-09-28.